Advertisement
Zababben gwabnan jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin cigaba da biyan tallafin karatu daga ranar lahadi 5 ga watan maris 2023 inda za’aje karamar hukumar Bunkure, kibiya, bebeji, garun malam, takai da doguwa.
Haka zalika zaaci gabada biyan tallafin ranar litinin 6 ga watan maris ga daliban kananan hukumomin Rano, kura, Tudunwada da sumaila.
Sai kuma daliban masarautar kano ranar talata da laraba 7/8 ga watan maris inda za’a biya daliban karamar hukumar
Tarauni da Kumbotso a makarantar Sa’adatu Rimi University of Education. Kumbotso
Nasarawa da Fagge a makarantar kasceps data take hanyar airport Road.
Gwale da Kano municipal a Kwalegin legal dake gadon kaya
Advertisement
sai Ungogo da Dala wanda zaa biyasu a jami’ar Yusuf Maitama sule (new site)
Anakira ga duk wayanda suka tabbatar sunsai kati kuma an tantancesu dasu zo da dukkan takkadunsu na makaranta , award letter, shedar zama dan karamar hukuma, shedar biyan kudin makaranta, shedar zama dan kasa/ Voter’s Card original da photocopies, da sahihiyar account lamba na dalibin domin cin gajiyar Wannan Tallafi.
SAKO daga kwamitin tantancewa da bada tallafin karatu na scholarship na gwannatin jahar Kano Karkashin Jagorancin Hon Commissioner Dr Mariya Mahmoud Bunkure.
Office of the president
National Association Of Kano State Students
NAKSS YUMSUK
Advertisement
Advertisement